AMIKO

TECHNOLOGY ON YOUR HAND

Saturday 1 June 2019

Anfara DauKar Sabon Film Din Umar M Shareef Da Rahama Sadau


Bayan Nasarar Kallama Da Kamfani Mai Shadda Tayi Yayin DauKar Tare Da Nuna Fim Din HAFEEZ  Kamfanin Ya Sake DauKar Wani Sabon Jadawalin Aikin Wani Fim Mai Suna NADEEYA  Fim Din Da Jarumai Irinsu Rahama Sadau, Tare Da Umar M Sharerf Zasuja Ragamarsa..

Ana Tunanin Film Din Zaiyi Kyau Sosai Fiye Da Wadanda Umar M Shareef Din Ya Shirya A Baya.. Musanman Ma Ganin Shida Wanda ZasuJa Ragamar Fim Din Gogaggiya Ce A Kan HarKar Fina Finan Arewacin Mu Da Kuma Kudanci,

Hotuna WaJen Shiya Shirin NADEEYA






No comments:

Post a Comment